Bayan da taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau, Fati Washa da Hadiza Gabon suka saka wannan kayataccen hoton nasu da suka dauka tare a kasar Ingila a shafukansu na sada zumunta, hotunan sun dauki hankula inda jama'a, masoyansu suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Wani bawan Allah ya bayyana cewa, ya tabbatar da cewa Sun dauki hotonne kamin su yi wankan janaba.
Saidai Hadiza Gabon ta bashi zazzafar Amsa wadda tace da babanshi suka yi abinda yake tunani.
Rahama Sadau ma ta ryfa mata inda ta bayyana cewa baban nashi yana wankanne shiyasa su ba su yi ba.
Wannan lamari ya dauki hankula sosai. Dama dai masu iya magana sun bayyana cewa ifan baki yasan abinda zai fada to be san amsar da za'a mayar masa ba.
Karanta yanda abin ya kaya a kasa:
Copy the link below and Share with your Friends:
LATEST POSTS



About Gistfans Blog
Zee World Update
ReplyDeleteStarlife Updates
Starlife Teasers
Do You wan to download The latest FZTVseries, zee world updates , Myasiantv drama.